AREWA Daily Post
Ziyarci Shafinmu na AREWA Daily Post domin Samun Sahihan Labarai da Rahotanni Fadakarwa Wa'azantarwa Ilimantarwa da Nishadantarwa mun Kuduri Aniyar tsage Gaskiya komai Dacinta
Dogo Dan Daura
Nokia Rike Charge
Madugu uban Tafiya
Rugum Babban motsi
Gatari kafi Saran shuka
Ba Sata ba cin Amana
Waken Suya ka gagari qwari
Jan Biro maganin dakikin yaro
Tsamiyar kabari Bakin Cikin masu kunu
Katangar Sukari kowa ya Tabata sai ya lasah
Likitan mahaukata kana musu magani suna zaginka
Kura ga bakin jini ga nisan kwana
Angon Aisha ba gaba da gaba ba kota baya sai an Shirya
AREWA Daily Post Send a message to learn more
11/09/2021
An Samu daidaito tsakanin Engr. Muaz Magaji da Sheikh Kabiru Haruna Gombe.
Hakan ya Biyo bayan wani rubutu da 'Dan Sarauniya ya wallafa da aka alakanta Kabiru Gombe da Wani sha'ani na Siyasar APC da PDP.
Muaz Magaji ya janye wadanchan kalamai.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Ahmadu Bello Way
Kano
197