Jiddah Mini Doc
MUSHAKATA DA WANNAN🤣👇
Wata karuwace taje sayan aku, tace wannan akun yana magana kuwa? Mai aku yace sosai ma sai ta kalli akun tace aku ni wacece?
Aku yace ke karuwace, ashe abun ya ɓata
mata rai matuka sai tace bazata sayi wannan akun ba saboda bai iya magana mai kyau ba. 🫣
Mai aku yace kiyi hakuri hajiya bani minti biyu (2) ya ɗauki aku ya zagaya dashi yayi mai wanka tareda yi masa gargadi da ya rinka sanin irin abin dake fitowa a bakinsa. 🫣
Ya dawo da aku sai karuwa tace Aku ni wacece? Aku yace ke hajiyace,tace inna shigo da namiji gidana waye shi? Aku yace mijinki ne halak malak,Tace inna shigo da maza 2 fa? Aku yace mijinki ne da kaninsa,Tace maza 3 fa? Aku yace mijinki ne da kaninsa da kuma wani kanin nasa,Tace maza hudu fa?🫣
Nan fa aku ya kalli maigidan sa yace maigida saidai in zaka kasheni ka kasheni amma wllh wannan karuwace.🤣🤣🤣
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kumbotso L. G
Kano