VR Hausa

VR Hausa

Share

06/08/2023

Barkan mu da warhaka

Photos from VR Hausa's post 19/04/2023

Kotu ta yanke wa wani matashi hukuncin Bulala Ashirin saboda satar Kaza a Kano

Ƴan sanda ne s**a gurfanar da matashin mai suna Nazifi Hassan a Kotun Shari'ar Muslunci da ke unguwar Ɗanbare ƙarƙashin mai shari'a Munzali Idris Gwadabe.

An karanta masa zargin satar Kaza a unguwar Gwazaye, wanda ya amsa nan take, har ma ya ce Kwaɗayi ne ya kamashi domin tun da aka fara azumi bai ci nama ba.

Baya ga Bulala Ashirin, alƙali ya yi masa nasiha sannan an mayar wa mai Kaza abarsa.

Source, Freedom Radio Nigeria

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano