Prince24
07/02/2023
MUTANE DA DAMA SUN RASA RAYUKAN SU A KASAR SIRIYA
Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un Yadda Gilgizar Ƙasa Ta Halaka Dubban Mutane A Ƙasar Turkiyya Da Syria......
Rahotanin da yawa da suke fitowa daga ƙasar Turkiyya da Syria sun bayyana cewa kimanin Mutane Dubu Huɗu ne s**a rasa rayukan su sanadiyyar wata girgizar ƙasar da ta afk**a gabashin ƙasar.
Ya Allah kajiƙan waɗanda s**a rasu Allah ka kare mu daga ganin aukuwar irin wannan yanayin a yankunan mu A
Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Getso Bakin Kasuwa Gwarzo LG Along Karaye Road
Kano