Hausa Crypto

Hausa Crypto

Share

Telegram: Contact @tapswap_mirror_bot 18/05/2024

TAPSWAP
Sabbin fara Mining kada kuyi wasa da Tapswap nan da sati biyu zaa gama Mining dinsa kuyi kokari ku tara da yawa sannan ku dage wajen neman referral...

https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1340023685

Allah ya bamu sa'a..

Telegram: Contact @tapswap_mirror_bot

gemz Points 13/04/2024

Pause your Scrolling. 💎

Assalamualaikum Inayiwa Yan Uwa Barka da Sallah Dafatan Kowa Yayi Yana Cikin Koshin Lafia.

Yakuma Alhaji da Hakurim na Yanayin Kasuwa? Allah ubangiji ya kawo mana sauki.

Gemz Airdrop.

Zamu IYA gwada Wanga Airdrop KU Allah zaisa mu Rage Radadin Yadda Kasuwar ta kasance Insha Allahu.

Connect X Account

Connect Wallet

Zakayi Task 4

Sannan Kayi Summiting

https://earn.gemz.fun/?referral=3bymE4fa2nHn

In Shaa Allahu za'a dace

gemz Points Sign up & complete tasks to start earning points.

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano