City Star Super Store
29/06/2023
Muna yiwa costomomin mu barka da Sallah
Da Adduar Allah Ya karbi ayyukan mu na gari, Ya yafe mana kurakuren mu, Ya kuma raya mu muga badi cikin imani da koshin lafiya. Taqabalallahu minna wa minkum.🙏🥰
04/05/2023
City Star Super Store ya Samar muku da paje d
a dandalin sada zumunta na tiktok duk domin jin dadin ku ma'abota cinikayyar mu
duk Wanda yake son abu koh ta inane ze iyayi mana magana
07/04/2023
Ramadan Kareem❤️
Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
1313 Aminu Kano Way Goron Dutse
Kano