MUHD AD Graphic

MUHD AD Graphic

Share

Photos from MUHD AD Graphic's post 06/11/2023

Today's work!
Data Flyer Design.

For enquires:
Call/WhatsApp: 07045273064

26/09/2023

Akwai 'yan Arewa da dama da suke so su fara samun kudi da wayar hannunsu sede kuma kash! Basu San yadda zasuyi ba.

To ga dama ta samu! Mun bude Class online class Wanda zamu koya 'yan arewa yadda ake samun kudi na halal a online da wayar hannunku ba tare da kun sa kudinku a matsayin jari ba.

Hanyoyin suna da yawa amma mun dakko wata hanya guda daya ita ce Sana'ar Graphic Design wadda inde ka koyeta zaka dinga samun kudi da ita ta hanyar yiwa mutane design suna biyanka, inde kanaso ka fara samun kudi a online to ina baka shawara ka koyi wannan sana'ar.

A Class din za mu koyar da abubuwa kamar haka;

A rubuce:
- Menene Graphics Design
- Ya akeyin Graphic Design
- Da wanne Apps ake Graphics Design
- Ta yaya ake samun kudi da Graphics

Practically;
- Amfani da App na Graphic Design
- Yadda ake cire background
- Yadda ake Design Logo
- Yadda ake Design Invitation
- Yadda ake Design Flyer

Kuma duk KYAUTA zamu koyar dasu!

Idan kuna son shiga Class din kuyi join group din wadda na WhatsApp ne ta kan wannan link๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/BIACg5BNbIsHP6AsW5g1QK

Kuyi join yanzu saboda mutane kadan zamu dauka a class din.

Ko ku tuntubemu ta kan wannan Number (07045273064) idan link din yaki tafiya se a saku a group din ko kuma idan kuna Neman Karin bayani

Ga link din ๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/BIACg5BNbIsHP6AsW5g1QK

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Rano Local Govt
Kano