KwallonKafa
Alaďar mu, Yaren mu, Rayuwar mu da ma al ummar mu baki daya mun hadu kan abu daya, wato HAUSA.
13/08/2025
✅ Ousmane Dembele ne gwarzon dan wasa a wasan karshe na kofin UEFA Super Cup. ⭐
12/08/2025
Fenerbahçe tayi rashin nasara a wasan farko na neman gurbin shiga gasar zakarun nahiyar turai a hannun Feyenoord da ci 2-1.
Yau kuma a wasa na biyu, yaran José Mourinho duk lallasa Feyenhood da ci 5-2 inda jimillar kwallayen s**a kasance 6-4 😤
27/07/2025
Viktor Gyokeres x Andrea Berta. 🔴⚪🔐
Yau dae magoya bayan Arsenal baki har kunne 😂.
Shin kwallaye nawa kuke ganin Victor Gyokeres zai zura a wannan kamar wasa ta bana ❓
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano