Bash king

Bash king

Share

09/02/2026

Nnamdi Kanu ya yi umarni da a daina zaman gida ranar Litinin a jihohin Kudu maso Gabas.

Kanu ya bayyana cewa daga yau Litinin kawo ya koma harkokin yau da kullum.

Haramtacciyar kungiyar IPOB ta ce Kanu ya ba da umarnin ne daga kurkukun Sokoto.

Bash king

09/02/2026

Kayan kudi

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Rimin Kebe
Kano