Amusement Clips
Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. ππ€π
03/12/2022
A L H A M D U L I L L A H
An sako Dalibi Aminu Muhammad Adam daga kurkukun da aka tsare shi.
Muna Addu'ar Allah Ya tsare na gaba yasa kaffara ce a gareshi.
Lallai muryar Al'umma tana tasiri akan kowanne lamari a kasarnan.
Hajiya Aisha Buhari mun gode bisa jin koken Al'umma kuma kikayi abun da ya dace.
Muna godiya ga duk wanda yasa baki ko ya nuna Alhininsa akan wannan Abu da ya faru har aka samu kubutar da AM
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Kano Nigeria & Abuja
Kano
90001
04/12/2023