Arewa Reporters
22/12/2020
Ziyarar Kasa da Kasa
Mai Martaba Sarkin Machina, ya jagoranci Sarakuna guda biyu wadanda sukayo tattaki takanas tun Daga kasa Benin republic Don kawo was ziyarar Ban girma ga Mai Martaba Sarkin Fika HRH Alhaji Dr Muhammadu Abali Ibn Muhammadu Idrissa CON, Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Yobe a Fadarsa Dake Potiskum.
Sarakuna sun hada da Sarkin Lokosa Alhaji Nuhu Abdu Nuhu 111, Sai Sarkin Potonobo
Mama Hamissu Jiffa, Tare da rakiyar Sarkin Machina.
16/12/2020
In Gujba town waiting for the arrival of Gov. Mai Mala Buni to flag off the construction of 94kmrs of road from Gujba to Ngalda.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kano