HAL Brain
19/11/2023
SUN CANJA CODE...๐๐ปโโ๏ธ
Haka kurin kana zaune sai kaji an zarar maka kudi a layin wayar ka (na wani subscription daka shiga ba tare daka sani ba).๐๐ฝโโ๏ธ
Ga hanya mafi sauki da zaka cire kanka daga duk wani subscription da ake zarar maka kudi.
Ga masu amfani da layin MTN ๐จ.
Abunda zakayi shineโคต๏ธ
๐ธ1. Kaje wajen "Dial pad" dinka
๐ธ2. Saika rubuta wannan code din '*305 #'
๐ธ3. Ka za6i number '1' a cikin zabukan da zasu fito wato "Active Services".
Anan zakaga duk wani subscription da kake kai, kawai saika danna ka cire kanka.
That's all๐
๐ฝโโ๏ธ
Ayi sharing domin yan uwa amfanaโ๏ธ
Abubakar Liye
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano