3 Sheikhs
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
CEO: Abdulladif Abu Rahmah
18/03/2026
Babban Muftin Ƙasar Saudiyya, Sheikh Saleh Al-Fawzan, ya bayyana cewa:
Idan Sallar Idi ta zo a ranar Juma’a, duk wanda ya yi sallar Idi yana da uzuri daga halartar sallar Juma’a. A maimakon haka, zai iya yin sallar Azahar a lokacinta.
Wannan tunatarwa ce kan rahama da sauƙi da ke cikin dokokin Musulunci.
Allah Ya ba mu fahimtar addini kuma Ya karɓi ibadunmu. Ameen.
Mu Yi Hattara Da Masu Bada Magani | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Bakance Da Ire-irensa | Sheikh Dr. Aminu Ibrahim Daurawa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano