SGG TV

SGG TV

Share

Photos from SGG TV's post 16/01/2026

TALKS WITH AMINA

Wannan abin yayi kyau kuma muna masu fatan alkhairi.

KUSKURE: Akwai wani kuskure da aka yi anan.

Yakamata a ce an yi amfani da wannan daurin aure ya zama sanadin zuwan Shugaban Kasa jihar Zamfara a dai dai wannan lokaci.

Hakan zai sa ya kara sauraron jama’a a kan matsalar tsaro, da kuma wasu abubuwa da ake fama da su a jahar, wanda ya kamata ya sa hannu.

Maganar gaskiya a matsayin Karamin Minista da mukamin da yake a kai, bai kamata a yi irin wannan gagarumin biki a wani waje ba cikin jahar sa ba.

Da an kawo wannan aure a Zamfara da an buga siyasa sosai da sosai, amma ban san wadanda s**a bada wannan shawara ba. Gaskiya nan kam kuskure ne babba.

Allah ya sa a yi cikin yawancin rai amin.

~Amina Iliyasu-

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Kano