GatMeals.

GatMeals.

Share

At Gatmeals, we are obsessively passionate about offering you your own dimension of value, and top it with more! In this ever busy world, where every click of the clock counts and matters, we offer you ease and convenience, comfort and affordability by saving your time, energy, and cost. For you we do away with the tiring and tasking process of dehusking, washing, grinding, sieving and drying of f

Photos from GatMeals.'s post 11/05/2025

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!

GATMEALS IS BACK. STRONGER AND BETTER.

Ba shakka mun tafi hutun injury😀 na wani lokaci amman mun dawo da izinin Allah.

Garin Danwake 2K Per pack

Yajin Tafarnuwa 2k and 5k packs

Yajin Daddawa 2K and 5k packs

Shayin Goruba 2k per pack

Muna ba da sari akan 1900.

Shagonmu na nan a Amana Plaza da ke Zoo Road.
Muna aikawa ko ina da izinin Allah. Call or watsapp 08122787104 don saka order.

Ayi mana sharing don Allah.
Nagode.

Maryam Gatawa.
CEOnKu

Photos from GatMeals.'s post 20/02/2024

Salamu Alaikum abokan arziqi, saboda sababbin abokai da followers da basu san menene GatMeals. ba da kuma harkar da muke yi a kamfanin. Toh ga wannan 👇

1) Da farko dai Sunana Maryam Gatawa kuma nice Shugabar wannan Kamfanin da ke Jaen a SHARADA anan Kano. Na qirqiri wannan kamfani Shekara 6-7 da s**a wuce kuma a wannan kafar sada zumuntar aka samar da shi har ya bunkasa.

2) Kamfanin mu na nan a No 1880, a Sharada, Kano. Muna da shago na GatMeals wato No 33 a AMANA PLAZA dake Zoo Road a kusa da Shoprite anan Kano, Ana iya samun Products É—in mu a dukkanin H-Medix Supermarket dake Abuja.

3) GatMeals kamfani ne da ya shahara wajen sarrafa tsaftattun kuma ingantattun kayan abincinmu na gargajiya don amfanin ku na yau da kullum.

4) Kayan Kamfanin kamar yadda yake a hoto a qasa sun ha"da da GARIN DANWAKE, GARIN ALKAMA, GARIN KUNUN TSAMIYA, GARIN WAKE don Kosai da Alala, JAN YAJI, YAJIN DADDAWA da na TAFARNUWA, SPICES da CURRY, SHAYIN GORUBA, DAMBUN KAZA da KILISHI kuma akan farashi me sauqi.

5) Muna da rijista da CAC a matsayin Kamfani me zaman kan shi me dauke da lambar RC, muna kuma da LAMBAR SAHALEWA TA NAFDAC da ke nuna ingancin kayan kamfaninmu. Don haka muna aikawa ko ina. Munyi rijista kuma da SMEDAN, muna da certificate na EXPORT council, mun yi rijista da hukumar haraji wato FIRS don sauke haqqin gwamnati, muna da shedar HACCP da zata bamu damar fitar da kayanmu qasashen amurika da sauransu. Mun

6) Muna da zaqaquran ma'aikata da ke aiki tuquru don samar muku da ingantattun kayan abinci a kulli yaumin don biyan bukatunku.

7) Lambobin wayoyinmu da ake saka order ko ake samunmu akai don maganar sari, ko qulla alaqar kasuwanci su ne 08122787104, 08034120588. Ana iya zuwa kuma shago ko kamfani don ganawa da mu akan hakan.

8) Muna ba da sari da kuma siyan 'dai-d'ai.

9) Manufarmu itace samar muku sarrafaffun da kuma ingantattun kayan abinci a gidajenku. Burinmu mu zamanto mune na daya a za'binku don ci da iyalanku da kuma morewarku da kayayyakinmu.

10) A kullum, so muke mu Gatanta muku. Kamar yadda kuke gatanmu.

A taimaka mana da SHARING.

Photos from GatMeals.'s post 20/02/2024

Jama'a Bismillah ku matso mu ci kasuwar dare.

Yajin Tafarnuwa 1k
Jan Yaji 1k
Yajin Daddawa 1k

Garin Danwake 1500

Muna Amana Plaza, Zoo road. Muna aikawa ko ina. Za a same mu akan 08122787104

Want your business to be the top-listed Shop in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00