Babbar Riiga TV

Babbar Riiga TV

Share

21/03/2026

falle 1 ce sabuwar wakar Tijjani gandu

16/03/2026

Sakon Gwamnan Kano zuwa ga Mai gidansa Kwankwaso

26/02/2026

Tunubu ya nada sabon shugaban 'yansandan Nigeria

13/02/2026

Happy Birthday Abubakar Lecturer !

Allah Ya ƙara maka shekaru masu albarka, lafiya mai ɗorewa, da cikar burikan alheri.

Malam Abubakar na daga cikin mutanen da zuciyarsu ta ƙudurci ganin duk wanda ya zauna tare da su ya tashi da wata sabuwar ƙwarewa ko darasin rayuwa.

Burinsa a kullum shi ne ya bar mutum fiye da yadda ya same shi cikin sani, fahimta da tunani mai zurfi. Wannan hali nasa ya sa yake da daraja a idon duk wanda ya san shi.

Na samu damar yin aiki a matsayin mataimakinsa a sashin New Media na Nasara Radio na tsawon shekara guda. Wannan lokaci ya kasance makaranta ce a gare ni.

Mun koya abubuwa da dama ba wai ilimin aiki kawai ba, har da darasin rayuwa, haƙuri, juriya da yadda ake mu'amala da mutane cikin mutunci.

Abu mafi burgewa game da shi shi ne haƙuri da natsuwarsa. Ba kasafai za ka ga ya nuna fushi ba, kuma ko da akwai ƙalubale, yana tafiya da hikima da kau da kai.

Wannan dabi’a tasa ta sa yake zama abin koyi ga masu tasowa a harkar yada labarai.

A wannan rana ta musamman, muna yi maka fatan alheri fatan farin ciki mai ɗorewa. Allah Ya ƙara ɗaukaka, Ya sa ka ga sakamakon irin ƙoƙarin da ka yi wajen gina rayuwar mutane.

Muna alfahari da kai, Abubakar Lecturer

Har gobe muna fadar ba rabo da gwani ba samun kamarsa shi ne fama

01/02/2026

Kwankwaso da Abba

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Kano