Adam Adam
22/02/2022
Ya Allah kashiga lamurammu badan halimmu ba .
Wani lokaci zakaji Rayuwar duniya tayima Dadi,Amma wani lokaci zakaji Duniyar babu Dadi acikinta
Kayi hakuri aduk halinda kasinci L
Kanka.
I love you m y ferind💝💝
22/02/2022
Kaza Zama Mai kyakykyawar zuciya zaka zauna lpy da kwanciyar hankali.
Rayuwa babu kome acikinta face rudani.
Amma idan munaso muyi masara acikin wannan Rayuwa to sai munyi hakori da juriya.
22/02/2022
Masoyana wannan hoton
Shaini .Dan Zaki ya girma.
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano