Duniyar Labarai
24/01/2024
Kurunkus: Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayinda tuni Gandujen ya iso jihar Kano a yau.
Mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu Abdul-aziz Abdul-aziz ne ya tabbatar da haka a wani sakon murya da ya aikewa manema labarai a yammacin yau Laraba.
-Ku dannan mana subscribe.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da umartar Ganduje yayi sulhu da Kwankwaso yayin da tuni ya iso Kano , ...
21/01/2024
Yadda wani ya kashe abokin aikinsa a wani kamfani dake sharada a Kano.
Kisan kai ya haddada mummunar tarzoma a yankin.
Yadda k*san wani a kamfani ya haddasa mummunar tarzoma a Sharada dake Kano. , ...
31/12/2023
https://youtu.be/yT7gMe7_RpY
Yadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance.
Ku danna mana subscribe don samun sabbin labaru.
Damagaram Postt
Yadda sakamakon Damben kokawar karshe na Jamhuriyar Nijar Final 2023 ya kasance. ku danna subscrib , ...
31/12/2023
Isyaka Isyaka zai fafata Final a wasan karshe da Mati Sule a Damben kokawar jamhuriyar Nijar.
Jihohin Doso da Maradi ne dai zasuyi wasan Final a kokawar ta yau
Ku dannan Subscribe a wannan Youtube Channel
Damagaram Post
Doso da Maradi Final: Isyaka Isyaka zai yi kokawar karshe da Mati Sule a maraicen yau Lahadi , ...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gama A Nassarawa L G
Kano