Ainulshifa
Jifa da kuke gani kala biyu ne akwai turen aljani sannan akwai kuma sammu Wanda zai kasance a tare da mutum wannan shine mafi hatsari da wahalarwa shi bashida alaka da jinnu tsarki da kyawun yanayi tare da kamshi shike maganin sa akwai magunguna masu tsarkakewa tare da ayoyi masu tsarkakewa suna taimakawa wajen saurin tafiyar da sihiri amman akwai wani abu idan sihirin ya kasance binnene ko kuma rataye ko a ruwa aka saka baci aka yiba ba tsallaka bane ko mak**ancin hakan to dole makarin sa ya hada da addua domin neman lalacewar abinda aka binne wanda ya kasance shine dalilin afkuwar larurar da jifan ya haddasa Allah yasa mu dace zanci gaba in sha Allah.
28/05/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the practice
Telephone
Website
Address
Kano