Majingina
04/02/2026
Wani dan kasar Pakistan mazaunin kasar Thailand ya saida mazakutarsa, saboda yana son kudi domin ya canza motarsa, ya sayar akan kimanin kudi dollar Amurka Million 2.7
Tab dijam dan Nigeria shin zaka iya haka?
02/01/2026
Lamine Yamal Ya Girgiza Duniya
Dan wasan na Barcelona Ya Bada Kyautar Dala Miliyan 14.9 Don Gina Gidaje Ga Marasa Gidaje. Duniya ta yi mamakin yadda Tauraron dan wasan ƙwallon ƙafa Lamine Yamal ya ba da gudummawar kyautar dalar Amurka miliyan 14.9 a matsayin tallafin sabbin gidaje, za'a saka gadaje na wucin gadi guda 300 ga iyalai da ke fuskantar rashin matsuguni.
A cikin wani saƙo mai ratsa zuciya wanda ya jawo wa miliyoyin mutane hawaye, Lamine Yamal ya ce: "A duk tsawon tafiye-tafiyena a faɗin duniya, na shaida yadda rashin zaman lafiya ke lalata ruhin mutane. Nasara ba ta da ma'ana idan ba ka saka mutane sun ji daɗi ba. Kowa ya cancanci samun wurin da zai kira a matsayin gidan sa."
29/12/2025
Ita Ma Talatuwa, Maman Bintalo Ta Cikin Shirin 'Labarina', Rahotanni Sun Nuna Cewa Tana Fama Da Matsananci Rashi Lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano