African Center for Arabic Language
06/01/2024
SECOND BATCH
Ina farin cikin sanar da masu sha'awar koyon Larabci cewa, mun buɗe ƙofar yin rijista a ajin:
"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE".
Kuɗin rijista N5,000, kacal.
Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:
https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1
Nasir Ashir
11/12/2023
Ina masu sha'awar ƴaƴansu su koyi gangariyar Larabci a zamanance, toh ga dama ta samu, ka bamu su muyi masu mazauni a ajinmu na
"Three Thousand Contemporary Arabic Words".
In sha'a Allah, cikin ƙanƙani lokaci zaka sha mamaki.
Kuɗin rijista N5,000, kacal.
Domin yin rijista, sai a turo da saƙo ta wannan lambar:
https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1
ALBISHIR NA MUSAMMAN
In sha'a Allah, anjima zan sanar da tsarin sabon ajin koyon Larabci da muka fitar, wanda aka yi wa take da: (CAW).
"Arabiya ta kowa da kowa ce"
Nasir Ashir
Bayan kulle rijista a ajinmu na "ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE", wane irin aji kuke buƙata mu buɗe?
Nasir Ashir.
09/12/2023
Da Larabcin ajin:
"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"
Za ka iya yin komai da kanka na buƙatun:
1-tafiye-tafiye zuwa ƙasashen Larabawa.
2- siyaiyya a shaguna ko kantinan Larabawa.
3- fahimtar ainahin labaran siyasar duniya da Larabci.
Dama sau ɗaya take zuwa, idan ta kufce ba ta dawowa!
Ka yi amfani da damar da kake da ita a yanzu, ka garzayo ka yi rijista.
Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:
https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1
Nasir Ashir
09/12/2023
Babu wani uzuri akan duk wanda ya ke son koyon Larabci, amma ya kasa yin magana domin shiga gagarumin ajinmu:
"ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE"
Mun fito da tsarin daga-buhu-sai-tukunya, haɗin shinkafa-kaza da shabal-maƙal-ƙal...
Kuɗin rijista N5,000, kacal!
Domin yin rijista, sai a tura saƙo ta wannan lambar:
07061886399.
Nasir Ashir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
BUK Road
Kano