Duniya Labari

Duniya Labari

Share

08/12/2021

*KABI DUNIYA A HANKALI:*
-
"Rayuwar duniya ba wata dauwamammiyar rayuwa bace, kana tsaka da jin daɗinta zata yanke maka, morewarka da ita shine kawai ka ƙarar da ita cikin bautar Allah da biyayya gareshi"
-
"Babu asararre tamkar wanda ya riƙi duniya gidan jin daɗinsa, wanda baya duba alaƙar kansa da kuma ta lahirarsa, burinsa kawai shine ya bautawa duniya amma ba Allah ba"
-
"Ita rayuwar duniya tamkar tafiya ne acikin teku, ko yaya kayi ganganci da rashin nutsuwa acikinta sai ka zame ka halaka acikinta"

Abeg 14/08/2021

assalamu alaikun yan uwana
Ina me amfani da wannan dama na tallata muku wani app wanda ake biyan #500 ga duk wanda kayiwa register.
Ga link din app din ://abeg.app/ bayan ka dakko ba tuntubeni ta private ko ta wannan lambar dan na tura maka naira 100 a wallet dinka, kaima ka fara samun kudi cikin sauqi. Ko ka tintibeni ta wannan lambar 08066369988

Abeg Do you want to pay for the food you ordered, send money to your babe or receive money from your friends? use Abeg.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano