Jigon Hausa
25/01/2026
Bayyana mana sunan wani daga unguwarku da yasamu kyautar gwamna ta babur mai kafa biyu
23/01/2026
ya bayyana hakanne a yayin wata ganawa da yayi da jaridar Daily trust
23/01/2026
Gwamnan Jihar Kano, Eng. Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar (NNPP) a hukumance, yana mai danganta hakan da rikice-rikicen cikin gida da ke ƙara ta’azzara a jam’iyyar, tare da bukatar kare babbar muradin al’ummar Jihar Kano.
Wannan bayani na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya sanya wa hannu a ranar Juma’a 23/01/2026
22/01/2026
Sarkin yafadi hakane yayin ganawarsa da yan-jarida a makarantar Nothwest
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
700101