AMEER BICHI

AMEER BICHI

Share

19/12/2023

Akwai Yan mata da yawa wadanda suke juyama Maza baya saboda, talauci sannan Kuma gashi mazan sun fito daga gidan talakawa.

Babu laifi Idan mace ta guji namijin Dake zaman banza, Wanda baya karatu, Kuma baya wata sana'a wannan ba laifi bane, face sanin ciwon Kai na diya mace kada ki bata lokacinki da I LOVE YOU dasu I MISSED YOUπŸ˜…πŸ˜….

A fahimtar mutane masu lafiyayyen hankali matukar namiji yanada sana'a ko Kuma yayi karatu, baya cikin mazan da yak**ata ki juyama baya Dan Yana talaka a yanzu.

Wayasa gobe?Banda Allah, Yan uwa matasa mu tashi tsaye mu nemi Ilmi, mu nemi kudi, sannan mu k**a sana'a in Sha Allah bi'izinillah Allah zai daukaka mu da daukakar sa.

Nema wajibi ne, Allah shi ne Mai bayarwa Allah kabamu da Alkhairi πŸ™πŸ™πŸ™

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano