E-Cash Team

E-Cash Team

Share

Telegram: Contact @smokesolbot 26/07/2024

$SMOKE Airdrop na Solana Blockchain

👋 An fara $SMOKE airdrop ranar 21 July, za'a kammala 5th August (kwanaki 15). $SMOKE meme token akan Solana blockchain, zasu rabawa duk wanda yayi airdrop din 3000 $SMOKE.

Yanda Akeyin $SMOKE Airdrop

💧 Ku taba link dazan saka a comment, zai mayar daku tele.gram.

💧 Saiku taba Start. Zasu baku wasu figures/numbers, saiku rubuta numbers din ku tura musu.

https://t.me/smokesolbot?start=2012847671

💧 Zaku taba waj
Submit details.

💧 Zaku shiga tele.gram channel dinsu. Sannan ku taba Done.

💧 Zakuyi following dinsu akan twitter. Saiku rubuta musu twitter handle dinku.

💧 Sai ku tura Solana wallet address dinku. Ku tabbatar kunyi amfani da address Solflare ko Phantom wallet. Idan baku da ita ku dauko ta a playstore ko Appstore.

Shikenan! Kun kammala. Sannan zaku iya gayyatar mutane domin samun 500 $SMOKE duk mutum daya da kuka gayyata.

https://t.me/smokesolbot?start=2012847671

Telegram: Contact @smokesolbot

Telegram: Contact @AnonEarnBot 06/07/2024

Mining biyu da zan gabatar tamkar Blum suke, ma'ana akwai adadin referrals da kowanne mutum zai iya gayyata, sannan duk bayan awanni takwas ake yin claiming.

1️⃣ ANON Space Mining

Mutane takwas (8) aka yarda duk mutum daya ya gayyata (referrals) a ANON Space Mining. Don haka idan kanada mutanen da kasan bazasuyi wasa ba wajen mining kamar yan uwa ko abokanka, zaifi kyau ka gayyace su maimakon saka link a social media domin neman referrals.

Link:

Telegram: Contact @AnonEarnBot

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


BUK Road
Kano
K1