Mahmud Muhammad
20/05/2026
Mutanen Atiku na ADC sun gama tafkar Kudancin Najeriya da miƙa takara zuwa Kudu, sai ga Rotimi Amechi ya ɓullo da ƙarfinsa, yanzu idan ya ci primary shin ɗan kudun za su yi ko wata jam’iyyar za su je su tsayar da ɗan takara daga Arewa?
Ya kamata ace zuwa yanzu kowa ya waye a siyasar nan, mu daina zafafawa akan abinda muke so ko muke ƙi. Sannan duk wata magana da ɗan siyasa zai yi maka ta kudu ko Arewa ko musulunci ko kiristanci wallahi ƙarya ce zallar son zuciyarsa.
Mu tallata mu kuma zaɓi yan takara base on capacitynsu ko ma wani personal reason amma ba dai batun addini ko ƙabila ba. Yan siyasa duk ɗaya ne banbance-banbancen kaɗan ne.
Muhammad Inuwa.
Sanda aka tarfa ka a Airport Aka Zapga ma Mari me ya Hana ka magana
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nasarawa
Kano