Duniyardata
wannan shafi ne da zai dinga kawomuku Update akan Halin da Data dake ciki sannan ya dinga sanardaku kari ki ragi na farashin datarmu, tareda kawomuku bayanai ko dabarun kasuwanci tayadda kowanne Member zaidinga samun riba mai yawa
A yanxu haka xaku iya sauke application ďinmu na Duniyardata a playstore ko applestore
Barka da hutun qarshen mako haryanxu dae xaku iya sayen datar mu ta MTN CG a N234 1GB
Assalamualaikum Duniyardata namaku barka da juma'a
Haryanxu dai Datar mu ta SME N220 ce 1GB
DOMIN SIYAN DATA ME MATUQAR SAUQI XIYARCI WEBSITE ĎINMU www.Duniyardata.com
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
No. 238 Kurna Gobirawa Yar Kasuwa Dala L. G. A Kano
Kano
700101