Umar Tech
09/11/2025
HAQIQA NAMIJI AKWAI SHI DA TAUSAYI DA KISHIN ABINDA YAKE SO FIYE DA KANSA!!..
Anan wani misali ne da yake bayyanar da hakan.. Namijin shine wanda yafi samun rauni, da s**ar wuqaqe a jikinsa, amma kuma bata kansa yake ba, ta macen yake wacce aka yiwa s**a daya da wuqa a jiki
To, haka ake son jijirtaccen namiji, jarumi wanda So da qauna s**a ratsa zuciyarsa, daya baiwa masoyiyarsa kariya fiye da kansa.
Ina ma'aurata samari da 'yan mata wadanda suke soyayyar aure? To, ya kamata ku dora sabuwar sanwar So da qauna, don dorewa da sansanin sanyin qauna a cikin zukatanku..
Wanda duk yafi bada kulawa da nuna kishi a so da qauna wannan shine jarumin jarummai, musamman a jami'ar da take bada matakai na digreen farko, masters, PhD a faculty of love.
ALLAH dai ya bamu masoya nagari, masu qaunarmu, wadanda zasu bamu kulawa ta musamman, wajen sanyaya zukatanmu da sanyayan kalamai, a duk lokacin da muke cikin halin damuwa da farin ciki..
Ina fatan Angane 😳😳🙄🙄🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Address
Kano
Kano Outlying
FOLLOWMEONMYYOUTUBECHANNELUMARISLAMICTV