Sultan Bello Mosque Kaduna
Khudubah daga Masallacin Sultan Bello Kaduna me taken "FALALA DA DARAJOJIN DAKE TATTARE DA RANAR ARAFA DA ABUBUWAN DA YA KAMATA AYI NA IBADAH A WANNAN RANAR NA AMBATON ALLAH DA AZUMI GA WANNAN BA ALHAJI BA DA DAI SAURANSU" SANNAN KUMA SUNNAR RANAR SALLAH NA KABARBARI DA YIN LAYYA DA HUKUNCE HUKUNCEN DA S**A SHAFI LAYYAR DA ABUNDA ZA'A YI LAYYAR DASHI.
Mai Khudubah:- Chief Imam Prof Muhammad Suleiman Adam.
Cigaba da Karatun Littafin Samaruddaniy Sharhin Littafin Risala. Daga Masallacin Sultan Bello Kaduna.
Babin Hajji na 19
Malam ya Fara da Bayani akan Falalar kwanaki goma na farkon Watan Dhul Hajji.
Sheikh Nasir Yusuf Khidir (Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar JIBWIS Karamar Hukumar Kaduna ta Arewa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Marnona Road Unguwar Sarki Kaduna
Kaduna