Rariya
13/11/2025
Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afirka Mahamoud Ali Youssouf, ya ce babu wani abu mai k**a da kisan kiyashi da mabiya addinin Kirista ke fuskanta, a yankin Arewacin Najeriya.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CBCd
13/11/2025
“Muna bibiyar wannan batu sosai kuma muna kira ga dukkan ɓangarorin da abin ya shafa su bi ƙa’idojin dokokin ƙasa da ƙasa a tsanaki,” in ji mai magana da yawun Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha, Maria Zakharova a ranar Jumma’a. 👇🏻
https://www.trtafrika.com/hausa/article/0798bb3c9f85
Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Kaduna