Maganin Infection
02/06/2025
MAGANIN CIWAN KODA SAHIHI DA YARDAR ALLAH, A GWADA AGANI.
Idan kun san wanda ke da matsalar koda, Wannan shine abin da suke bukata suyi.
1. A samo ganyen yalo
2. A Tafasa ganyen
3. A Bar shi yayi sanyi
4. Ana shan ruwan safe da rana da dare
5. Sak**akon yana da ban mamaki.
Da fatan za'a yi share don taimakawa mutanen da suke cikin irin wannan yanayin su amfana.
ALLAH Ya Bamu Lafiya ya Cigaba da Inganta mana Ita.
01/05/2025
In kina fama da matsanancin infection ki jarraba wannan hadin, ko da baki dashi kiyi kokari kiyi hadin nan ko sau daya zai fidda miki wani gurbattaccen ruwa dake marar ki.
Ki samu spices da Kika ga nasa a photo, ki dauraye su ki hadasu a turmi ki daka, amma albasar sabuwa ake so, sai ki juye a tukunya,ki zuba ruwan pure water Leda daya da rabi sai ki daura a kan wuta ki barshi ya dahu sosai har sai kinga ruwan ya dau tsotse wa, sai ki kuma diban ruwa k**ar jug daya sai ki Kara zubawa in ya tafaso ko sau daya sai ki sauke.
ALHERI HERBAL TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: +2348093651535.
In ya dan huce sai ki tace ki zuba zuma in baki dashi ba sai kin sa ba.
Ki sha karamin kofi sau uku a rana, safe, rana da dare.
Ki sha na akalla 5 to 7 days In Sha Allah zaki ban labari.
Banda mai ciki, Banda mai period sai kin gama.
Kamar yarda na saba fada ki dimanci amfani da spices ki huta kashe kudade a asibiti.
ALHERI HERBAL TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp: +2348093651535
12/03/2025
AMFANIN GANYE DA KUMA YAYAN TAFASA.
Tafasa wacce muka sani a kasar Hausa wata karamar bishiya ce dake da ganye launin kore da fure da kananin 'ya'ya a jikinta.
Ita dai wannan bishiyar ana samunta a wurare da dama a kasashen Africa ciki harda Nigeria musamman a jihohin arewa.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
A kasar India masu maganin Ayurvedic Herbal Medicines sun dauki lokaci mai tsawo suna amfani da tafasa dan yin maganin wasu ke6a66un rashin lafiyoyi k**ar haka :
Maganin makafta ko matsalar data shafi ta gani.A baya ga wannan matsala ta barazanar makafta,tafasa na kara lafiyar ido k**a daga manya,har zuwa tsofaffi.
A dan haka sai a zan ka yin miyan tafasa ana ci ga abinci.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Wani bincike da wasu masana tsirran itatuwa s**a yi sun tabbatar da cewa Tafasa na maganin wasu cutukan da ke shafuwar babbar hanzanya (colon) da kuma taurin bahaya (constipation).
Tafasa tana maganin zafin ciki (internal heat) da kuma wanke dattin ciki da ya cushe.
Tafasa tana rage kiba dan haka wannan wata damace ga masu tumbi wadanda ke bukatar rage nauyi.sai a nemi ganyen tafasa a dake a tareda gero ayi gumba a dama ayi kunu a fake sha.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Ana amfani da sayyun tafasa idan s**a bushe sai a dake su koma gari dan maganin cizon maciji.
Ana amfani da garin ganyen tafasa dan warkarda gyambon ciki waton ulcers.
Tafasa na maganin tsutsotsin ciki(intestinal worms)
tafasa na maganin cutukan fata k**ar su kazuwa da makero da kuraje masu kaikayi ga jiki.
Tafasa na saukarda yawan zafin jiki da hauhawar jini.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Tafasa na daukeda sinadiri mai suna chrysophanic acid da sinadirin anthrone masu kashe kwayar cuta ta fungi.
Ganyen Tafasa na inganta lafiyar hanta.(improves liver function)
Ana amfani da ganyen tafasa ga yara kanani masu fitarda hakora (childhood teething)
ganyen tafasa na maganin zazza6i da ciwon ga6o6in jiki.sai anemo ganyen a tafasa ayi suraci da ruwan ko ayi wanka dasu da sanyin safiya ko yamma.
Ganyen tafasa na flushin din wasu sinadirran dake gur6ata ciki (toxins)
Diyan tafasa na maganin cutukan sanyi kaar na tari da mura musamman ga wadanda basa jimirin sauyin yanayi k**ar a lokacin sanyi.
Wanda yaci wani abu ko ya sha wani abu dake da alaqa da poison zai iya amfani garin diyan tafasa inshaAllahu take zai amaiye wannan gubar a cikin lokaci kuma ba zata illata shi ba da amincewar Allah.
Ganyen tafasa na maganin malaria.
Ganyen tafasa na warkarda cutukan jini(blood disoders)
ganyen tafasa na maganin cutukan ciki.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Ana amfani da garin diyan tafasa a markade da mai sai a shafawa rauni ko wata jimuwa ko kuma kunar wuta.
Mai fama da basir mai haifarda zubar jini (bloody diarrhoea) sai ya tafasa ganyen tafasa ya marmasa gishiri a ruwan ya rinka tsuguno a ciki na mintuna goma ko fiye a duk sanda yaje bahaya.
Mai fama da tari sai ya ya markade ganyen a ruwan zafi ya zanka sha.
Nauyi ko ciwon mara a lokacin al'ada sai ayi amfani da tafasa.
GARGADI
mai fama da gudawa ba zai sha tafasa ba.
Mace mai ciki ta kiyayi yanda ake amfani da tafasa. Mai ciwon hanta shi ma ya kiyaye.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
234