Labaran wasanni
21/05/2026
🚨💰| Arsenal ta lashe Premier League kuma za ta samu fawn miliyan dari da saba'in da bakwai £177.4M 🏆🇬🇧
💰| Bayern Munich ta lashe Bundesliga kuma za ta karɓi fawn miliyan tamanin da uku €83.4M 🇩🇪
💰| Inter Milan ta lashe Serie A kuma za ta samu fawn miliyan Saba'in €70M 🇮🇹
💰| Paris Saint-Germain ta lashe Ligue 1 amma za ta samu fawn miliyan talatin €30M kacal 😳🇫🇷
💰| FC Barcelona ta lashe La Liga kuma za ta samu €58M… amma Javier Tebas da La Liga za su biya kuɗin a hankali har zuwa shekarar 2030! 🤯💸🇪🇸
Shin Laliga wai ko saida League din ya dace suyiwa masu kudi ?😮
21/05/2026
🚨🚨✖️ Real Madrid ta ce “A’A” ga ɗaukar Bernardo Silva! 😳
'Kwararren ɗan wasan Bernardo Silva da kansa ya miƙa tayin kansa ga ƙungiyar ta Real Madrid domin komawa Santiago Bernabéu a kyauta, amma Real Madrid ba ta da sha’awar sayensa kuma ba za ta ci gaba da bibiyar cinikin sa ba — kamar yadda Diario AS ta Ruwaito. 🇪🇸⚪
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano
Kaduna