Sheikh Yusuf Ridwan Yusuf

Sheikh Yusuf Ridwan Yusuf

Share

MANUFA: Wayarwa da Musulmi Kai Game da Addininsu BISA Mahangar AL-QUR'ANI da SUNNAH akan FAHIMTAR MAGABATA (Sahabbai, Tabi'ai da Atba'ut_Tabi'in) Da Wanda ke Bin Tafarkinsu.

11/05/2026

03 Of 03] NA DAGA CIKIN MA'ANAR ƊĀGUTU!

16/10/2025

Da Yawan Mutane Suna Mamakin Yadda Wasu Mutane Suke Ganin Gaskiya Ƙuru-ƙuru, Musamman Mabiya Ɗariƙun Sufaye, Amma Bazasu Bi Gaskiyar Ba.

Akwai Matakin Da Idan Mutum Yakai, Ana Rufe Zuciyar Daga Ganin Gaskiya.

Allah Yayi Mana Tsari Daga Bin Son Zuciya. Āmeen

©Abu Maryam
24th Rabi'ul-Ākhir, 1447H
16th October, 2025

Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Gobir Road Unguwar Rimi G. R. A
Kaduna