PDP 2023
01/11/2022
01/11/2022
A Yau ne Aka bude wasu Office Na Campaign Mai Girma Shugaban Kasan Gobe insha Allah Atiku Abubakar
Kar kashin Jagoran Cin Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Actr Namadi Sambo tare da Tsohon Gomnan Jahar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero.
Anbude Campaign Office na ATIKU/OKOWO Campaign Organisation Office a Zaria.
31/10/2022
31/10/2022
Wannan Hoton yana daukene da Wani darasi Sai Mai Zurfin tunani ne Zai Fahimmci Abunda nake Nufi .
Ya Allah ka Kara Rufa mana Asiri Duniya da Lahira .
Want your organization to be the top-listed Government Service in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
ZARIA
Kaduna