Hausa Code
Join Hausa code on telegram
To learn mobile application development using java
Click the link below to join the free class
https://t.me/HausaCode
11/09/2021
Salam yan'uwa da abokan arziki
Suna na Abubakar Abdullahi Gwabare shugaban wannan makarantar na yanar gizo .
Insha ALLAH ran manday zamu fara wani course mai suna intro to java for android Application. Wannan darasi zai koyama matasa da yara Wanda Duke da sha'awar koyan hada manhaja na waya wato android application zamukoyar da Ku ta nan Facebook da kuma YouTube channel mai suna Hausa Code.
Ga masu sha'awar koyan wannan darasi ana bukatar computer mai 4 gb RAM da kuma internet data sai Ku garzaya YouTube din mu da page. Mai suna Hausa Code kuyi subscribing kuyi following
Allah ya. Bamu sa'a
Click the link to join the class now
https://t.me/HausaCode
12/08/2021
Alhmdllah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Address
Badarawa Kaduna
Kaduna