Jasawa Times

Jasawa Times

Share

10/07/2025

Alhamdulillah!

Bayan bayar da gudunmawar Ku wajen yaɗa hoton matashin nan da ya yi hatsari a na neman iyalan Shi, da yardar Allah an samu nasara, don tuni ƴan uwan shi sun karɓe shi.

Allah Ya saka wa kowa da alkhairi bisa gudunmawar tuttura wallafar da kuka yi har saƙo ya je gurin da ake so.

Allah Ya saka da alkhairi.

Want your business to be the top-listed Media Company in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Jos