JOS YOUTH PEACE FORUM

JOS YOUTH PEACE FORUM

Share

Photos from JOS YOUTH PEACE FORUM's post 27/01/2024

A Jiya juma'a daya daga cikin members din hadaddiyar kungiyar matasan jos dan karfafa zaman lafiya yayi shiga daga ciki wato Abdul rahman magama an daura auren a garin magama
Kuma yayan kungiyar dayawa sun sami halrtar wannan biki me albarka muna addu'a Allah yasaka kowa da alkhairi yabar zumunci

Shikuma ango da amarya Allah yabasu zaman lafiya

📸📸
JYPF

24/01/2024

Dasunan Allah me rahama mejinkai

Wayannan sune sabbin officials JYPF

President :- Real osama

Prince Ameer :- P. R. O

Abdul tboy :- organizer

Fatima :- chairlady

Hussaina :- ass organiser

Abdullmalik :- secretary

Nasir :- ass secretary

Bashir :- adviser

Ibrahim :- discipline

Muna rokon Allah yabasu ikon sauke nauyin dake wuyansu yaciyarmana da wannan kungiya me albarka gaba

Want your practice to be the top-listed Clinic in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Jos