KOLA Support GROUP

KOLA Support GROUP

Share

13/07/2021

CHAIRMAN KOLA SARAWA KO MAKAHO YAYI MASA SHAIDA TAGARI

Hausawa sunce Juma'an da zata yi kyau tun laraba ake gane ta lallai tuni al'umma masu tunani da sanin ya kamata shaida ne akan alherin mai girma Chairman Alh Saminu Kola Sarawa abisa irin halin sa na dattaku. Alh Saminu Kola Sarawa yayi ayyukan alheri da har a yanzu al'umma suna ganin amfanin sa. Saidai wanda ya saninya sani, wanda bai sani ba bai sani ba shikenan kawai. Mu iya binciken mu Alh Saminu Kola Sarawa babu wanda yakai mana shi a daidai wannan zamanin saboda irin hali na tausayi, da taimakon al'umma da kuma son cigaban kowani talaka a rayuwa. Kullum shine abin alfaharin mu ko da yaushe bamu da wanda yafi mana shi mukam wallahi.

13/07/2021

It's high time we talk about the Chairman of K/Hausa, Alh Saminu Kola Sarawa, a man of Intelligence, dedication, commitment to action and boldness to lead as the Chairman K/Hausa LGA. We're very sure and confident enough that Alh Saminu Kola Sarawa can handle the affairs of the LGA. May God help us

13/07/2021

Muna Gaida Maigirma Chairman K/Hausa LGA, Alh Saminu Kola Sarawa. Muna yi masa ADDUA Allahu (SWT) ya bashi ikon gudanar da mulkin da mu zabe shi kwan mu da kwarkwata. Kola Sarawa shine Chairman daya fi kowane Chairman yawan kuri'u a zaben su da akayi ranar 26/06/2021.

Want your organization to be the top-listed Government Service in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Sarawa
Jigawa