Gaskiya daya

Gaskiya daya

Share

11/02/2026

Barkan da safiya

25/01/2026

A Garin jahun dake Jigawa State wata mata takashe mijinta saboda auren dole

24/01/2026

Good morning

24/01/2026

Good morning my followers

24/01/2026

Barka da safiya

07/11/2025

Great to hear from you again

07/11/2025

Fatan Alkairi

07/11/2025

Good morning everyone

04/11/2025

MENENE LAIFINSA?

Ankashe Sheikh Ja'afar Adam Kano, Ankashe Sheikh Albani Zaria, Ankashe Ƴan Shi'a, Shekaru 15-16 ana kashe Musulmai a Arewacin Nigeria.

Kataɓa ganin wani Malamin Addinin Musulunci Yaje Majalisar Ɗinkin Duniya domin kai koke?

Kullum Malamanmu daga Gayyatar Ƴan uwansu Muƙabala se Kafirta Junarsu, se Maganar Siyasa kaɗan ke Mu'amula da Ɗan uwansu wanda basu aƙida guda. To shi wancan Pastor ɗin Yana kishin ƴan uwanshi Kiristoci ne ay Yakai ƙorafi koh? Kuma se kudawo ku zama ƴan uwan juna.

ALLAH Yabamu Dacewa ✍️

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Jigawa Hadejia Nasarawa Quarters
Hadejia