Hadejia Emirate Media Forum
23/02/2022
Allah Ubangijii Yakara Ingata Maka Lapia Ya Kara Tsare Mana Kae Allahu Yaja Xamanin Sarkii
17/01/2022
A Safiyar Wannan Rana Ne Maii Martaba Sarkiin Hadejia Alhaji (Dr) Adamu Abubakar Maje CON Ya Karbii Bakuncin Mae Martaba Sarkiin Awe Daga Jahar Nasarawa.
Bayan Xuwan Mae Martaba Sarkiin Awe Mae Martaba Sarkiin Hadejia Yayii Hawa Tare Da Mutanen Fadar Sa Domin Bude Sabuwar Makarantar Islamiyya Dake Cikin Masallaciin Umar Nasarawa Dake Unguwar Yayarii
Mae Martaba Sarkiin Ya Sawa Wannan Makaranta Albarka Sannan Yayii Addu'ar Allah Ya Sakawa Wanda Yayii Gina Wannan Makaranta Da Alkhairii Allah Ya Biyashii Da Gidan Aljannah.
15/09/2021
Innalillahii Wa'innah Ilaishir Raj'un๐ญ Allah Yayiiwa Maii Girma"Yan Dakan Hadejia Rasuwa, Muna Addu'ar Allah Ya Jikansa Da Rahama, Allah Ya Kyautata Makwancii๐
Annabii Yasan Da Xuwan Ka "Yan Daka๐๐ญ
03/12/2020
๐ช๐ช๐๐
08/10/2020
JAGORA ABUN KUYII๐๐๐ช
A Jiya Ne Maii Martaba Sarkiin Hadejia Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje Haruna C O N Ya Kaii Xiyarar Jajentawa Ga Mutanen Baturiya Akan Iftila'i Da Ya Same Su
Maii Martaba Sarkin Yayii Addu'ar Allah Ya Maiidawa Wadanda S**a Yii A Sarar Dukiyoyin Su Da Alkhairii, Allah Ya Tsayar Mana Da Wannan Annoba Haka.
31/07/2020
GA SARKII XUBIN MUSULUNCII โ๐โค
Maii Martaba Sarkin Hadejia Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje C O N Yayin Da Yaje Sallar Idii A Yau
Ran Sarkii Yadade
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nigeria
Hadejia