Alkhamees cosmetics
19/02/2023
Hanyoyin Dawo da Fata ta Halitta
(Natural Skin)
Na samo muku hanyoyin gyaran Fata na gargajiya .Wanda zai sa Fata kyalli,santsi,laushi da kuma kyau sosai.
Na gwada wa abokai sunyi nima nayi yayi sosai. Munyi amfani dashi na tsawon sati daya yanzu.
Kayan da ake bukata
1, Blueseal Vaseline
2, Johnson or cussion baby
Yadda ake amfani dashi
Cokali 5 na Blue seal vasiline
Cokali 4 na cussion baby ko Johnson man jarirai.
Kuyi amfani dashi a madadin man gyaran fata da kuke amfani dashi yayin kwanciya bacci.
Ku shafa a yayin da fatar ku take a bushe, kada kuyi amfani da tawul a yayin tsantsane ruwan jikin ku bayan wanka.
Ga Wanda suke da Fata mai meko kuyi amfani da Neutrogena oil a madadin cussion na jarirai.
Ku sani cewa; yara zasu iya amfani da shi.
Dan Allah kuyi sharing
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Primary Gandun Sarki
Hadejia