Jibwis Guri

Jibwis Guri

Share

26/12/2025

Assalamu alaikum
Barka da juma'a Albarkacin wannan Rana wane Rance zaku bawa Allah Wanda zai ninka muku zuwa ribi maras adadi
Domin cin wannan gajiyar zaku iya taimakawa marayun wannan foundation na Abdurrahman bin auf foundation Guri

Xaku iya taimakawa ta wannan asusun

ACC No:-2196890614

ACC Nm:-ABDURRAHMAN IBN AWF FOUNDATION GURI

BANK NAME :-UBA BANK
Domin Neman Karin bayani
Ameer :-Muhd Iguda
07036113693

06/03/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Amadadin Ƙungiyar JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, na mika saƙon ta'aziyya Bisaga rasuwar ɗaya daga cikin dattawan Malamai waɗanda s**a bada gudunmawa ga Sunnah a ƙasar nan, Marigayi Sheikh Sa'idu Hassan Jingir, wanda Allah ya yiwa rasuwa kuma aka gudanar da jana'izar sa a yau alhamis.

Tabbas munyi babban rashin da baza mu taɓa mantawa da ita ba, Muna fatar Allah ya jiƙansa, ya gafarta masa, yasa yana aljanna, ya bibiyi lamarin iyalansa, ya kuma kyautata tamu in tazo.

Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa ya sanya Aljannah ta zamto makoma a gare shi, in tamu tazo Allah yasa Mucika da Imani.

Daga Sheikh Abdullahi Bala Lau

Jibwis Nigeria

23/12/2024

Nasarori (18) da Sheikh Abdullahi Bala Lau yasamu acikin jagorancin wannan ƙungiya mai albarka ta JIBWIS

1. Hadin Kan Ƙungiyoyin Ahlussunnah na Kasashen Afrika.

2. Isar da Sakon Allah a kasashen Waje.

3. Samarda Office a babban Birnin Tarayya Abuja

4. Samarda Masauki Baki mai bene hudu a babban Birnin Tarayya Abuja

5. Samarda Studio na Sunnah TV a Bauchi

6. Bawa Kungiya Izala Dama Wa'azi a kasar Saudiyya

7. Samarda Kafar Sadarwa ta Facebook

8. Samun Hadin Kan Kungiyoyin Ahlussunnah a cikin gida Nigeria.

10. Samun Sunnah Radio

11. Samun Manara Tv

12. Kirkiro Kwamitin Da'awa

13. Kirkiro Kwamitin Neman Fatun Layya

14. Tura Dalibai Kasashen Waje Karatu

15. Kirkiro Kwamitin Marayu

16. Kirkiro Kwamitin Social Media

17. Samarda Masallacin Jamu'a a Babban Birnin Tarayya Abuja

18. Samarda Jami'a ta addinin Musulunci

Kai Baza mu Iya kawo abubuwan da Wannan Bawan Allah Yayi ba Muna Rokon Allah Ya saka mishi da Mafificin Alkhairi.

Alhassan Mai Lafia

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Adiyani Road Guri
Hadejia