LENS TV
22/02/2024
"National Union of Teachers" (NUT) reshen jihar Jigawa sun tabbatar da wannan takardar cewar tsoffin alkaluma ne da aka fidda sama da shekaru uku da s**a gabata tun kafin gwamnantin Jigawa ɗauki malaman J-TEACH, wadda ake shirin bawa takardun aikin din-din-din yanzu, sannan a sake daukar wasu 3,000 wadda za a sake turo su makarantu firamare da ke faɗin jihar Jigawa."
-Garba Muhammad
14/06/2023
YANZU-YANZU
Shugaba Tinubu ya dakatare da shugaban EFCC Abdurrasheed Bawa bisa zargin amfani da mukami ba bisa ka'ida ba.
03/06/2023
YAWAN DABBOBIN BUHARI YA RAGU
Tsohon Shugaban ya mika takardar bayyana kadarori ga hukumar da abin ya shafa (code of conduct bureau), kuma tuni hukumar ta bashi risitin shedar karbar takardar tasa.
A wata sanarwa da kakakin tsohon shugaban kasar Garba Shehu ya fitar, takardar dai ta nuna cewa kadarorin Buharin basu karu ba ko a gida Najeriya ko kasashen waje akan yadda suke kafin ya hau mulki, haka nan asusun ajiyarsa har yanzu daya ne, wanda yake bankin union Kaduna, haka nan baici bashin banki ba.
Adadin dabbobin da suke gonarsa ya dan ragu, sakamakon kyautarsu da yake yi cikin shekaru hudu da s**a wuce.
03/06/2023
FORMER PRESIDENT BUHARI SUBMITS ASSETS DECLARATION FORM, SHOWS ZERO DEBT.
Former President Muhammadu Buhari has submitted his assets declaration forms to the Code of Conduct Bureau, CCB, in line with Chapter 6 of the constitution.
The CCB today issued an acknowledgement receipt.
The completed declaration shows that his movable assets did not increase, at home in Nigeria or outside and did not add new bank accounts outside the only one he had in Union Bank, Kaduna. He has taken no loans and has no liability.
The number of animals in his farm recorded a little decrease due to the number he gave out as gifts in the last four years.
-Garba Shehu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Hadejia