CGI Muhammad Babandede

CGI Muhammad Babandede

Share

He rose through the ranks of the Nigeria Immigration Service to become the Comptroller General.

Photos from CGI Muhammad Babandede's post 08/06/2026

ALHAMDULILLAH!

The CGI Water Project Team continued its humanitarian intervention today across Auyo LGA, carrying out water facility repairs and maintenance in:

📍 Unguwar Fawari, Auyo
📍 Unguwar Alhazai, Auyo
📍 Auyo Gabas Primary School
📍 Unguwar Tanka, Auyo

This ongoing initiative by CGI (RTD) Muhammad Babandede OFR, OCM (Spain) is bringing clean water closer to communities, schools, and families, one project at a time.

Leadership is best measured by the lives it touches.

By Mansur Maibeni
CGI Media Team

02/06/2026

LOKACIN DA WASU KE GANIN SIYASA, SHI YANA GANIN JAMA'A.

Da yawa da sun janye bayan rashin samun tikitin takara. Wasu kuma da sun jira sai sun samu mukami kafin su ci gaba da yi wa jama'a hidima.

Amma CGI (RTD) Muhammad Babandede OFR, OCM (Spain) ya zabi wata hanya ta daban.

Maimakon ya ja da baya, ya kafa GIDAN AMANA — gida na bege, tallafi, karfafawa, da shiryar da matasan Jigawa Arewa maso Gabas zuwa kyakkyawar makoma.

Wannan tafiya ba ta tsaya kan siyasa ko zabe ba. Tafiya ce ta gina mutane, karfafawa matasa, da bude musu hanyoyin samun ilimi, kwarewa, da dogaro da kai.

Shugaba na gaskiya baya jiran mukami kafin ya yi tasiri. Shugaba nagari yana samar da dama ga jama'a ko da a lokacin da wasu ke ganin babu mafita.

Manufar GIDAN AMANA ita ce:

âś… Karfafawa matasa
âś… Tallafawa al'umma
âś… Inganta ilimi da sana'o'i
âś… Gina shugabannin gobe
âś… Samar da fata da damar cigaba

GIDAN AMANA ba gida kawai ba ne, tafiya ce ta sauyi da cigaba.

CGI AMANA — Shugabanci Fiye da Siyasa.

BAMU FARA DAN MU DENA BA.
KAFAR MU KARFA KA.

Daga Mansur Maibeni
CGI Media Team

21/05/2026
19/05/2026

Leadership begins with responsibility and ends with impact.
CGI (RTD) MUHAMMAD BABANDEDE OFR,OCM Spain

18/05/2026

SHUGABANCI BA MUKAMI KAWAI BA NE — HAZAKA, TARBIYYA, DA HIDIMA NE.

Ba a auna nagartaccen shugaba da iya magana kawai ba, ana auna shi ne da hangen nesa, jajircewa, tausayi, gaskiya, da iya kawo sauyi mai anfani ga rayuwar jama’a.

Shugabanci na gaskiya yana bukatar horo, kwarewa, hikima, hakuri, da jarumtar yanke shawara domin cigaban al’umma.

CGI (RTD) Muhammad Babandede OFR, OCM (Spain) ya mallaki wadannan kyawawan halaye ta hanyar shekaru na kwarewa a shugabanci, hidimar jama’a, taimakon jin kai, da kishin al’umma. Salon shugabancinsa ya ginu ne akan amana, gaskiya, cigaba, da kulawa da jama’a.

Shugaba mai horo yana tunanin gobe.
Shugaba nagari yana yi wa jama’a hidima fiye da siyasa.
Shugaba mai hangen nesa yana gina mutane da makoma mai kyau.

Wannan shine irin shugabancin da CGI AMANA yake wakilta.

Shugabanci mai gaskiya. Shugabanci mai tasiri.

BAMU FARA DAN MU DENA BA.
Kafar Mu Karfa Ka.

Daga Mansur Maibeni
CGI Media Team

17/05/2026

BARKA DA ZUWA GIDAN AMANA CGI

Gida ne da aka gina bisa amana, biyayya, haɗin kai, da hidima ta gaskiya ga al’umma.

GIDAN AMANA CGI ba suna kawai ba ne — tafiya ce ta bege, tausayi, cigaba, da shugabanci mai manufa. Wuri ne da muradin jama’a ke da muhimmanci, inda jin kai yake gaba, kuma tafiyar kawo sauyi mai anfani ke ci gaba a kowace rana.

A karkashin jagoranci da hangen nesa na CGI (RTD) Muhammad Babandede OFR, OCM (Spain), wannan gida zai ci gaba da tsayawa wajen cigaba, tallafawa jama’a, da inganta rayuwar al’ummar Jigawa Arewa maso Gabas.

Tare za mu ci gaba.
Tare za mu gina makoma mai kyau.
Tare za mu kawo sauyi na gaskiya.

BAMU FARA DAN MU DENA BA.
Kafar Mu Karfa Ka.

Daga Mansur Maibeni
CGI Media Team

Photos from CGI Muhammad Babandede's post 15/05/2026

Wasu sai sun samu mulki kafin su taimaki jama’a.
Amma CGI (RTD) Muhammad Babandede OFR, OCM (Spain) ya zabi yi wa jama’a aiki ko ba tare da mukami ba.

Daga ayyukan samar da ruwa zuwa taimakon jin kai, kishinsa ga mutanen Jigawa Arewa maso Gabas na nan daram.

Siyasa na iya sauyawa, amma shugabanci na gaskiya da tausayi kullum zai bayyana.

CGI AMANA — Aiki fiye da siyasa.
Kafar Mu Karfa Ka.

Daga Mansur Maibeni
CGI Media Team

Photos from CGI Muhammad Babandede's post 14/05/2026

SHUGABANCI NA GASKIYA BA MUKAMI BA NE — AIKI NE GA AL’UMMA.

Ko bayan rashin samun tikitin Sanata, CGI (RTD) Muhammad Babandede OFR, OCM (Spain) ya ci gaba da taba rayuwar jama’a ta hanyar ayyukan samar da ruwa da taimakon jin kai a sassa daban-daban na Jigawa Arewa maso Gabas.

Yayin da wasu ke tuna da talakawa ne kawai lokacin zabe, CGI AMANA ya nuna cewa yi wa al’umma hidima ba sai kana da mukami ba. Kishinsa da kaunar jama’a na nan daram, cikin gaskiya da amana.

Ya bayyana cewa aikin samar da tsaftataccen ruwa, cigaba, da taimakon jin kai zai ci gaba a duk fadin Jigawa Arewa maso Gabas domin shugabanci nauyi ne, ba siyasa kawai ba.

Yanzu jama’a sun fara gane bambanci tsakanin alkawari da aiki.
Bambanci tsakanin siyasa da kishin jama’a.

CGI AMANA — Shugabanci mai aiki da tausayi. Shugabanci mai gaskiya.

BAMU FARA DAN MU DENA BA.
Kafar Mu Karfa Ka.

Daga Mansur Maibeni
CGI Media Team

12/05/2026

A yau tawagar CGI Water Project ta cigaba da kai ziyara da ayyukan taimako ga al’umma a garin Hadejia, inda s**a ziyarci:

📍 Domawa
📍 Garin Gami
📍 Bulakori Settlement
📍 GRA Quarters, Hadejia

Manufar aikin ita ce cigaba da samar da ruwa mai tsafta, fata da tallafi ga al’umma.

CGI Muhammad Babandede na cigaba da jagoranci ta hanyar aiki da tasiri na gaskiya. đź’§

CG Amana

Daga Mansur Maibeni CGI Media Team

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Hadejia