Jabrat

Jabrat

Share

10/07/2026

Assalamu Alaikum. Barka da Juma'a.
Ina roƙon Allah Madaukakin Sarki Ya sa wannan Juma'a ta zama sanadin samun rahama, gafara, arziki mai albarka, lafiya, da biyan dukkan buƙatunmu Allah Ya karɓi addu'o'inmu, Ya yafe mana kura-kuranmu, Ya cika mana buri na alheri a duniya da lahira. Amin.
Juma'a Mubarak!

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Gusau