Escape Political Pulse

Escape Political Pulse

Share

27/01/2026
13/12/2025

Escape 2027

Photos from Escape Political Pulse's post 12/12/2025

12 December 2025

Hon. Jamilu Adamu Escape ya ziyarci Tsohon Gwamnan Zamfara, Tsohon Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura, bayan dawowarsa daga jinyar lafiya dayayi.

A lokacin wannan ziyarar ta ban girma, Sanata Yarima ya tarbe shi cikin farin ciki tare da nuna fatan alheri kan muradinsa na siyasa, musamman burinsa na wakiltar al’ummar Gusau da Tsafe a majalisar wakilai.

Sanata Yarima ya jaddada muhimmancin jajircewa, tsayawa tsayin daka da gaskiya a cikin hidimar jama’a. Ya shawarci Hon. Jamilu Adamu Escape da ya ci gaba da kasancewa jajirtacce, mai mutunta al’umma, tare da kasancewa abin dogaro ga wadanda yake neman wakilta Nagode!!!.

Allah Yaqara Amintar Damu Amen 🙏

Want your business to be the top-listed Media Company in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Zamfara
Gusau
860271