Momee Gombe
30/10/2025
KYAKKYAWAN ƘARSHE: Wannan jami'in kwastam ɗin mai suna Muhammad Musa ya rasu ne a masallaci a yayin da yake yin sallah.
Allah ya gafarta masa.
29/10/2025
Ina Yawan Yin Mafarkin Marigayi Muhammadu Buhari Sanye Da Fararen Kaya A Cikin Aljanna Yana Cin 'Ya'yan Itatuwan Cikin Farin Ciki Da Annashuwa, inji Hannatu Mamie Abdullahi
Wata matashiya daga jihar Bauchi ta ce tana yawan yin mafarkin tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari a cikin Aljanna cikin farin kaya.
Matashiyar mai suna, Hannatu Mamie Abdullahi ta shaidawa Rariya cewa tana ta mafarki mai ma’ana game da tsohon shugaban kasan.
A cewar ta, ta sha ganin marigayi Baba Buhari cikin farin kaya a aljanna, yana cin kayan itatuwa cikin natsuwa da farin ciki.
Hannatu ta kuma kara da cewa ta yanke shawarar bayyana wannan mafarki ne domin iyalan tsohon shugaban kasa da kuma ’yan Nijeriya su ji, tare da fatan hakan zai kara musu kwanciyar hankali.
27/10/2025
Dan karkawuce kadaure ka rubuta ( s a w )
27/10/2025
Allah ya baku zaman lfy❤️❤️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Website
Address
Gombe