GOMBE PDP DAILY Reporters

GOMBE PDP DAILY Reporters

Share

09/03/2026

‎Introducing our new program: The Legacy of Ibrahim Hassan Dankwambo.

‎This special program will highlight both the past and present projects, achievements, and lasting impact of Senator Ibrahim Hassan Dankwambo, showcasing his contributions to development and leadership.

‎Stay tuned as we take you through the remarkable legacy of service, progress, and dedication to the people.


‎By PDP Concerned Youth

08/03/2026

VIDEO: A brief address from the Gombe State Secretary of the Peoples Democratic Party (PDP) on how to carry out the PDP e-registration process.

PDP E-Registration use this link to register your membership card with us
👉🏽 www.iampdp.org

28/02/2026
Photos from GOMBE PDP DAILY Reporters's post 27/02/2026

RAMADAN PALLIATIVE: Mai Girma, Distinguished Senator Ibrahim Hassan Dankwambo, OON, PhD, Talban Gombe, ya kaddamar da rabon kayan azumi ga al’ummar mazabarsa ta Gombe North.

A safiyar yau Juma’a, Sanata Dankwambo ya nada wakilansa domin su jagoranci rabon tallafin kayan azumi ga al’umma, kamar yadda ya saba yi a kowace shekara da kuma lokaci zuwa lokaci. An gudanar da rabon ne a karkashin jagorancin Babban Wakilinsa, Alhaji Abubakar Bello Cikasoron Gombe, tare da sauran manyan wakilai.

Kayayyakin abincin da Sanatan ya bayar sun hada da:

• Shinkafa (manyan buhu da kanana)
• Suga da gero
• Taliya da makaroni
• Wake da man gyada

An raba kayan abincin ne zuwa kowace karamar hukuma, inda aka mikawa shugabannin jam’iyyar PDP domin su raba shi daga ward zuwa ward, ta yadda tallafin zai isa ga kowane lungu.

Haka kuma, kungiyoyin addini darika da Izala dukka suna cikin tsarin rabon kayan ga kuma sauran jama’a daidaiku da dama da suke cikin wannan tsari na Sanata Dankwambo.

Muna godiya, Mai Girma Sanata. Allah Ya kara maka nasarori a dukkan lamuranka. Ameen.
✍️ GOMBE PDP DAILY Reporters

Hussaini Ali Muhammed
27th February,2026

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Pantami
Gombe