Abdul m umar
30/07/2025
Masha Allah
29/04/2025
25/03/2025
“Akowane Zamani Allah yakan Tada Zarata Dagacin Bayinsa wayenda Zasu Haskawa Al'ummar Musulmi Hanya Hakazalika subawa Addini Da Sunnah Kariya Da Qarfinsu, Lafiyarsu, Dukiyoyinsu Kai Harma Da Rayukansu,
Yen Bidi'a sukan Shiga Tashin Hankali Da Fargaba Kan Dukkan Wani Abu sabo Dazasu Bullodashi Dasunan Addini, saboda Sunsan Akwai Zaratan Dakarun Sunnah Agaba Garesu, wanda Sukan fuskanci Tashin Hankali Yayinda Akai Arangama.
Muna Fatan Allah ya Karoma Ire irensu, Allah ya kara karemanasu Aduk inda suke.
Ameen thumma Ameen...
25/03/2025
25/03/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Nassarawo Quarters Gombe
Gombe
MASHAALLAH