Kangiwan Gombe

Kangiwan Gombe

Share

11/08/2023

Today's date is Friday 24th Muharram 1445H /11th August 2023

ALHAMDULILLAH it's Jummu’a, don’t forget the Sunnah's of the day, especially reciting Surat Al-Kahf and saying salat upon the prophet ﷺ

Jumma'at Mubaraq Kangiwan Gombe na I 👑🤲🏾👑🤲🏾

Photos from Kangiwan Gombe's post 16/07/2023

A Madadin Shin Kansa Da Iyalansa Alh. Dr. Aliyu Hammadu Abubakar Kangiwan Gombe na I Yana Farin Cikin Taya murna ga Alh. Ahmed Abubakar Walama Bisa Tabbatar Masa Da Sarautar SARKIN MALAMAN GOMBE da Kuma Alh.Muhammaed Adamu Abubakar Damori a matsayin SARKIN DOKAN GOMBE Wanda Mai Martaba Mai Daraja Ubankasa Alh. Dr. Abubakar Shehu Abubakar III CFR SARKIN GOMBE ya tabbatar musu a jiya sabar 27-12-1444AH.

A Gaskiya Mai Martaba Ubankasa Ya Ajiye Kwarya A Dai-Dai Gurbinta, Muna Addu'a Da Fatan Allah Ya Tayashi Riko, Allah Yasa Albarka,Amin🤲
Allah Ya Karawa Sarki Yawan Nasarori.
Allah Yaja Zamanin Sarki
Allah Ya Karawa Sarki Daraja Da Daukaka
Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Imani
Allah Ya Taimaki Sarki
Allah Ya Kara Daukaka Masarautar Bubayero
Ran Sarki Ya Dade ✊

Photos from Kangiwan Gombe's post 28/06/2023

Mai girma Kangiwan Gombe👑👑 Dr. Aliyu Hammadu ya iso masallacin domin gabatar da sallah idi.

Allah ya maimaita mana ya nuna mana shekaru masu zuwa.👏👏

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Gombe